Sinasir
Sinasir nada dadie sosai..
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke shinkafan ki, ki jika ya kaii 1 hour
- 2
Ki dafa shinkafa Dan kada kaman quarter na cufi ki nika
- 3
Ki zoba yeast ki barshi ya tashi a guri mai duhu kama store ko oven yayi 30mins
- 4
Ki zoba baking powder half teaspoon
- 5
Ki Samu non stick frying pan ki xoba mai na soya 1 tablespoon
- 6
Sai ki samu ludayi ki debo hadin ki zoba kan ludayi biyu
- 7
Ki samu murfin non stick frying pan ki rufe, kaman yayi 4 minutes amman kada ki juya
- 8
Shikenan kin gama sinasir dinki
- 9
Zaki iya yin miya, ko kici da Kiki, ko da sugar.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15453746



sharhai (8)