Kayan aiki

  1. fulawa
  2. kanwa
  3. kuka
  4. ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawanki saiki saka kuka ki gauraya saiki zuba kanwa daidai misali saiki kawu ruwa ki zuba saiki gauraya ki kwabashi sosai yayi laushi

  2. 2

    Saiki rika jefah wa atafashashen ruwa inkin gama saiki rufe inya nuna saiki sauke ki kwashe a ruwan dumi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

Similar Recipes