Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tankade flour ki a roba,sai ki sa ka mata kwai,da butter da sugar ki murza su,har sai sun zama kmr garin biredi
- 2
Sai Ki zuba ruwan kankara ki kwaba shi kmr yadda ake kwabin soyyayen meat pie.sai ki rufe kwabin ki da leda
- 3
Sai Ki soya naman ki da albasa da seasoning and spices.amma kar ya soyu karau
- 4
Sai Ki dauko meat pie dough din ki murza ki zuba hadin nama a ciki
- 5
Sai Ki shafa butter a farantin gashin ki ki jere meat pie dinki ki gasa
- 6
Note.amma zaki iya shafa ruwan kwai akan meat pie dinki in kina so ya yi kwalli kafin ki gasa
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15536120





sharhai (4)