Soyayyen biredi da irish

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1.biredi
  2. 2.irish
  3. 3.kwai
  4. 4.albasa
  5. 5.attarugu
  6. 6.mai
  7. 7.toothpick

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara fere dankalinki ki dafashi kuma kar ya dahu sosai

  2. 2

    Bayan kin gama sai ki dauko sauran kayan hadinki

  3. 3

    Sai ki jajjaga attarugunki ki yanka albasa sannan ki saka kwai magi ki kadashi sosai har yayi

  4. 4

    Sai ki yanka biredinki kamar yadda zaki gani a photo

  5. 5

    Sai ki saka dankalinki a toothpick kamar haka

  6. 6

    Bayan kingama sai ki dauko biredinki kisaka mishi dankalin a tsakiya zaki iya dunkulashi ko kiyishi a tsaye bayan kin gama sai ki ringa saka biredin cikin kwai kina soyawa har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai

Similar Recipes