CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Kunun madara
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Kunun madara ainihin hoton girkin

Kunun madara

Hadeey's Kitchen
Hadeey's Kitchen @cook_17326017
Kano

Yana da dadi sosai

Yana da dadi sosai

Kara karantawa

Kunun madara

Hadeey's Kitchen
Hadeey's Kitchen @cook_17326017
Kano

Yana da dadi sosai

Yana da dadi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

20 minutes
1 yawan abinchi
  • Madara
  • Sugar
  • Wasa wasa/ manyan cuscus
  • Kanunfari
  • Kimba
  • Citta
  • Corn flour
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

20 minutes
  1. 1

    Da farko zaki fara dafa manyan cuscus dinki ba da yawa ba sbd yana kum bura idan ya tafasa saiki tace ki ajiye a gefe daya

  2. 2

    Sannan ki kawo tukun yarki ki zuba ruwa a ciki ka dama madararki ya dan ganta da yawan Muta nan da zasu sha saiki kunna wuta ki dara madarar akai

  3. 3

    Saiki kawo kinba da kanunfari citta ki zuba aciki

  4. 4

    Zaki dama corn flour dinki ki ajiye

  5. 5

    Idan kinga madararki da take kan wuta ta kusa fara tafasa saiki kawo manyan cuscus dinki ki zuba akai su tafasa tare

  6. 6

    Idan madarar ta tafasa saiki sauke ki kawo wannan da mammiyar corn flour ki dinga zubawa akan madarar zakiga tana hade jikinta yana kauri

  7. 7

    Shikenan kin gama saiki zuba sugar dinki kisha dadi baa magana😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hadeey's Kitchen
Hadeey's Kitchen @cook_17326017
rannar September 22, 2021 19:00
Kano
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
April 03, 2022 22:26
ga dadi ga karin lafia 😋
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Kunu Madara

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Baked meat pie
  2. Cinnamon roll
  3. Miyar tumatur mai ugu
  4. Soyayyen biredi da irish
  5. Parpesun kifi mai dankali da plantain
  1. Gullusuwa
  2. Baked meat pie
  3. Farfesun kaza
  4. Cinnamon roll
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15536132
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close