Watermelon and coconut smoothie

Mrs Mubarak @maanees_kitchen
#teamsokoto Na hada wannan ne saboda yana da matukar amfani ajikin mutum kuma inajin dadinshi
Watermelon and coconut smoothie
#teamsokoto Na hada wannan ne saboda yana da matukar amfani ajikin mutum kuma inajin dadinshi
Umarnin dafa abinci
- 1
Na dibi kankana iya yanda zai isan inyi amfani dashi.
- 2
Na yanka ta kananu na cire diyan ciki na yanka kwakwa akai.
- 3
Na fara blending din kwakwa sannan na zuba kankana na ida yin blending dinsu tare.
- 4
Bayan yayi yanda nake bukata sai kuma na sashi a rariya na tankade.
- 5
Bayan na gama tsaneshi kuma sai nasa madara da zuma.
- 6
Finally na kamalla
Bayan na zuba a tambul nasa kankana.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15753193










sharhai