Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu farar shinkafa ki wanke ki dafa Yar kadan saiki zuba Akan danya Wanda kk wanke kk tsaneta
- 2
Saiki bada akai markade kar a cika miki ruwa
- 3
Idan aka kawo saiki zuba sugar yeast baking powder da salt kadan
- 4
Saiki juya sosai ki rufe ki barshi ta tashi
- 5
Idan ya tashi saiki zuba ruwan kanwa Dan kadan saiki Dora masa pan a wuta ki zuba mai yayi zafi saiki soya
- 6
Amma karki cika masa wuta sosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15776108




sharhai