Soyayyar doya da kwai

sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011

Ina bin wannan hanyar wajan soya doya ta domn nafi Jin dadinta Kuma kwai Yafi Zama jikin doyar akan deep-fried

Soyayyar doya da kwai

Ina bin wannan hanyar wajan soya doya ta domn nafi Jin dadinta Kuma kwai Yafi Zama jikin doyar akan deep-fried

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kwai 2,man gyada
  2. 2Attaruhu
  3. 1Albasa
  4. Gishiri kadan Rabin cokalin shayi,maggi
  5. Garin tafarnuwa,masoro,citta,

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Zaki Sami kwano ki fasa kwanki,Zaki jajjaga Attaruhu da albasa ki zuba cikin Kwan,Zaki zub kayan kamshi Dana lissafa Asama,sai ki zuba maggi da gishiri ki kada shi

  2. 2

    Zaki dauko dafaffen doyarki ki yanka ta yadda kike son girmanta,

  3. 3

    Zaki dauko kaskon soya wainar flour,ki zuba Mai ba dayawa,ba deep soya zaayi ba,kizuba kamar ludayi Daya na Miya,

  4. 4

    Idan yayi zafi ki dauko doyarki ki tsuma cikin kwai sai ki saka cikin Mai idan yayi brown sai ki juya shikenan Zaki iyaci da yaji ko souce

  5. 5

    Sannan idan kina soyawa Mai yayi kasa Zaki iya Kara wani

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sakina Abdulkadir usman
sakina Abdulkadir usman @cook_31398011
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Golden yam always reminds me of Ramadan 😍

Similar Recipes