Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16104474
Zaki gyara wake, kisa tattasai, ginger, garlic, albasa, tarugu
Sai ki markada yayi laushi, kizuba a bowl kisa farin maggi, crayfish, gishiri kibuga da mixer kamar zakiyi cake,
Sai ki daura mai a wuta kisoya
An kwafa!
More Recipes

sharhai (2)