Ugu juice mixed with pineapple and ginger

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria

Wannan hadin dai yana karawa mutum jini da kuma lfy

Ugu juice mixed with pineapple and ginger

Wannan hadin dai yana karawa mutum jini da kuma lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke ganyen ugu, kifere abarba kiyanka ginger duk kihada ki markada su ki tace kisa a fridge

  2. 2

    In kina bukatar sugar sai kisa

  3. 3

    Nayi amfani da rabin abarba sai ugu dauri daya dakuma ginger guda 1. Zaki iya qarawa ko ragewa. Sai kuma ruwa daidai yadda kikeso.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

Similar Recipes