Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu carrot da cucumber ki wanke su sosai
- 2
Saiki samu roba ko kwana da wuka saiki kawo cucumber ki yanka shi a tsayi (shredder)
- 3
Carrot dinki ma haka zaki yanka shi a tsayi (shredder) Saiki zuba a rabo gaba daya ki juyasu
- 4
Saiki samu kara min abu ki hada lemon juice da v/oil da gishiri ki hada waje daya
- 5
Saiki kawo hadin carrot da cucumber ki zuba wannan lemon juice da v /oil da gishiri ki zuba a kai ki juya sosai saiki samu kantu ko habbatussauda ki barba da akai kuma zaki iya yanka tomatoes for garnishing
- 6
Shikenna kin gama yana da dadi sosai kuma yana kara lfy enjoy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16225467







sharhai