Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Nasamai a wuta na soya Kifi Fayasoyu sai Naciri
- 2
Nakawo kayan miya nazuba cikin man na soya Dasuka soyu nasa Agushi
- 3
Sai nakawo ruwa nazuba dasu magi da kayan Kamshi nazuba Narufi nabarshi Yatafasa
- 4
Nasa alaiyahu da Albasa
- 5
Sai da miya tadahu sai nadauko Kifi nasa Nasagi wuta minti 5 Nasauke.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16271476





sharhai (6)