CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Danwake da miyan gyada
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Danwake da miyan gyada ainihin hoton girkin

Danwake da miyan gyada

Momyn Areefa
Momyn Areefa @cook_17708032
Bauchi

#mukomakitchen

#mukomakitchen

Kara karantawa

Danwake da miyan gyada

Momyn Areefa
Momyn Areefa @cook_17708032
Bauchi

#mukomakitchen

#mukomakitchen

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

1hr 30mnt
2 servings
  • Fulawa cup 3
  • Gyada kofi 1
  • Attaruhu, 5
  • Albasa 1
  • Tattasai 5
  • Ruwa (kabbeg, cucumber)
  • Kuka
  • kanwa
  • Yaji
  • mangyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

1hr 30mnt
  1. 1

    Dafarko na daura tukunya na awuta,nabarshi yatafasa nadebo fulawa 6tins,nadebo kuka nasa aroba nahada fulawa, da kukan

  2. 2

    Nadauko kanwa nasa ruwan dumi kadan najika kanwan dashi(NOTE---daruwan dumi nake kwaba danwake yafi Danko gaskiya.)natashe acikin fulawana Dana hada da kuka...

  3. 3

    Nakwaba sosea d ruwan kanwan...nadauko wani ruwa kadan wnda bana kanwaba medumi...nazuba yamin yandanakeso...shikenan ruwana natafasa nafara jifa...inasawa daidai.

  4. 4

    Narufe kadan..Yana nuna nadebo ruwa nasa a Kula,inakwasheba a karamin ludayi (abun suya...yanada raga).nagama kwashewa.

  5. 5

    For miyana na...nadebo gyada danye,nasoyashi sama sama...nabare nakai Nika.....andawo daga Nika Daman ba,asa ruwaba,,,,,nadeba nadan Dana kadan,na asjiye a gefe..

  6. 6

    Nadebo attaruhu kadan d tattasai d albara na narkada...beyi laushiba Dan yafi dadi...nasa mangyada a karamin tukunyana nasoya nazuba markaden kayan miyannan...nasoyashi ba sosae ba...nadauko markadden gyada Wanda nadamashi nazuba..

  7. 7

    Nasa Maggi da kayan dandano na...yanayin 5 mints nasauke...NOTE banbari yadau lokaci ba saboda banson yasoyo sosai...yafi dadi.

  8. 8

    Nadauko cabbage,carrot, cucumber dina...nayankasu shape dindanakeso,nawanke..nasa danwakena na zuba.

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Momyn Areefa
Momyn Areefa @cook_17708032
rannar June 29, 2022 21:00
Bauchi

sharhai (2)

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
June 29, 2022 21:43
Sannu da kokari
Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Wake Soup Gyada

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Tsami gaye
  2. Milk cake
  3. Fried couscous
  4. Eba da miyar ganye
  5. Gero da wake
  1. Samosa
  2. Shinkafa da wake
  3. Miyar tankwa
  4. Cincin
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16331902
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close