Kayan aiki

40mintuna
5 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Gishiri
  3. Fillings
  4. Nama
  5. Spices
  6. Attarugu 3
  7. albasa 1
  8. Maggi
  9. gishiri

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki fara hada namanki kisa albasa a tukunya kisa mai

  2. 2

    Kisa minced meat idan ya dahu kisa attarugu da spices da maggi ki soya idan ruwan ya kafe ki sauke

  3. 3

    Idan kin gama ki raba kowanne 4 saiki dunga nadewa idan kin gama ki soya

  4. 4

    Saiki kwaba flour dinki kamar kwabin puff puff saiki dunga zuba da hannunki kina shafawa a nonstick fry pan kinayi kina kwashewa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima shitu
Halima shitu @halima9999
rannar

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Nima last week nayi samosa kuma tayi dadi 😅

Similar Recipes