Umarnin dafa abinci
- 1
First of all zaki surfa waken ki ah turmi sai ki wanke shi ki jika shi ah ruwa for 30 minutes
- 2
Sai kii tsiyaye ruwan and add your kayan miya(which is tattasai,albasa,attarugu)sai kiyi blending nashi har yayi laushi.
- 3
Sai ki zuba sardines naki(already kin cire qayan ciki)ki sake juya shi sai kizuba kokkoli(Incase idan bah dargaza)
- 4
Saikina dan bubbuga shi da muciya zakiga ya taso.
- 5
After that sai ki juye shi ah roba kiyi adding spices naki(which is maggi,onga,e.t.c)ki juya shi
- 6
Sai ki sa Mai ah wuta yayi Dan zafi kadan saikina soya shi at same time kina Dan bugun shi da muciya.....las las
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16447507




sharhai (2)
😋