Fish pie
#Kuzo muyi pies
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki tankade flour ki sannan kisa Maggi guda Daya da kwai 1 da baking powder
Ki gauraya su sannan kisa Mai Dan madedeci - 2
Ki dauko ruwan dumi ki kwaba dough dinki Kar yayi tauri sosai
Sannan ki rufe ki ajeyeshi gefe - 3
Already kin gyara tafashashen kifinki ko soyayye
Ki marmasashi ki zuba a fry pan kisa Maggi onga da kayan kamshi,attarigu da albasa
Sannan kisa Mai kadan
Ki soyashi
Idan yyi seki sauke - 4
Ki dauko dough dinki kina muzawa kina zuba hadin kifin kina nannadewa kamar tabarma
Ko Kuma ki Masa ninkin meat pie
Sannan ki soya - 5
Aci dadi lfy
Za'a iyi ci da jus,tea,ko wani Abu me sanyi kokuma aci haka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16514957




sharhai