Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16702577
Bayan na tsince wake
Na wanke, nasa a tukunya da ruwa.
Se albasa kadan da yar gishiri don ya dahu sosai
Na rufe nasa akan wuta. Ya dahu na sauqe, na yanka cucumber 🥒 da tomatoes 🍅. Zansa qarago da man gyada naci
An kwafa!
More Recipes

sharhai