Shinkafa da miya

Lubabatu Muhammad
Lubabatu Muhammad @lubanga88

Ina son yin shine haka domin iyalai na na son haka bakomai ciki Sai ganyen kabeji

Shinkafa da miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina son yin shine haka domin iyalai na na son haka bakomai ciki Sai ganyen kabeji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

min 60mintuna
mutane uku
  1. Shinkafa
  2. Kabeji
  3. Kayan miya
  4. Dandanon girki
  5. Man gyada
  6. Nama

Umarnin dafa abinci

min 60mintuna
  1. 1

    Idan kika daura tukunyanki akan wuta,saiki zuba ruwa,idan ya tafasa kizuba shinkafanki,

  2. 2

    Idan ya Dan dahu Sai ki wanke ki Dan maidashi wuta ki turarashi in ya nuna ki sauke shi.

  3. 3

    Ki koma kan Miya idan kika daura tukunya a wuta saiki zuba man gyadanki yana zafi kisaalbasa sannan ki dauko tafasen nama kisa

  4. 4

    Idan Dan rusuna kizuba kayan Miya ki gauraya sannan kizuba kayan dandano Dana kanshi kina juyawa har ya soyu nidai ban sa ruwa ba

  5. 5

    Amman inkinaso Zaki zuba kadan saiki sa yankekken albasa ki rufe ya turara da kyau

  6. 6

    Bayan kin yanka kabejinki kin dauraye shi tsaf Sai ki yanka albasa kadan

  7. 7

    Abin Sai Wanda ya taba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Lubabatu Muhammad
Lubabatu Muhammad @lubanga88
rannar

sharhai

Similar Recipes