Miyar Yakuwa

Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
Miyar mutanen Adamawa ne dayake daďin ci da tuwon shinkafa ko biski
Miyar Yakuwa
Miyar mutanen Adamawa ne dayake daďin ci da tuwon shinkafa ko biski
Umarnin dafa abinci
- 1
Juye markadedden ďanyen gyaďarki atukunya akan wuta low heat da ďanyen citta da tafarnuwa da jajjagen tattasai da attarugu aciki arufe
- 2
Gyara yakuwa da albasa me lawashi ayanka qananu awanke da gishiri atsaneshi agefe
- 3
Gyara busashshen Kifi tsaff a ajuye acikin gyaďar dake Kan wuta sai azuba yakuwa da albasa me lawashi da maggi da gishiri kadan arufe asake rage wuta yanuna ahankali
- 4
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16805908



sharhai (2)