CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
CookpadCookpad
Jamila Hassan Hazo

Jamila Hassan Hazo

@Jermeelerh2
  • Toshe

I Drive Pleasure While Cooking

wassu
99 Ana bin 85 Mabiya
gyaran rabin fuska
  • Recipes (62)
  • Cooksnap (1)
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Faten Plantain

    Plantain 3 manya yankakke • Wake dafaffiya • Busashshen Kifi 2 gyararre • Crayfish cokali 3 • Manja Rabin gwangwani maggi 5 • Danyen citta & tafarnuwa blend • Jajjagen tattasai da attarugu • Yankakken albasa
    • minti 40mintuna
    • mutane 4 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Cincin Me Plantain

    Flour gwangwani 2 • Plantain 4 manya • Qwai • Simas Butter 1/2 leda • Baking powder 1 teaspoon • Sugar gwangwani 1 • Gishiri kadan • Coconut flavor
    • hr 1mintuna
    • mutane 7 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Miyar Yakuwa

    Yakuwa • Albasa me lawashi • Markaden Gyaďar miya Kofi • Maggi • Gishiri kadan • Busashshen Kifi • Jajjagen tattasai da attarugu • Tafarnuwa • Danyen citta
    • hr 1 da min 25m
    • mutane 4 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Faten Tsakin Masara

    Tsakin Masara wankekke • Maggi • Danyen citta • Tafarnuwa • Dafaffiyar wake kaďan • Jajjagen tattasai da attarugu • Tafashen Busashshen Rama • Albasa me lawashi • Yakuwa kaďan • Dakakkiyar gyaďa 1tin
    • minti 50mintuna
    • mutane 5 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dafadukan Taliyar Murji

    Taliyar murji • Manja • Jajjagen tattasai da attarugu • Yankakken albasa • Maggi • dakakke • Danyen citta dakakke
    • min 30mintuna
    • mutane 2 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Kunun Soyayyen Gero

    Soyayyen Gero Surfaffe 3 tin • Lemon tsami manya • Danyen citta manya • Sukari 2 tin • Garin Kanumfari
    • min 40mintuna
    • mutane 5 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Kwaďon Gurji

    Gurji Manya • Qarago/Kuli-kuli gwangwani 3 • Tattasai 4 manya • Albasa 1 babba • Maggi • Gishiri kadan • Mangyada Rabin • Lemon tsami
    • 25mins
    • mutane 6 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Miyan Rama Da Shuwaka

    Dafaffiyar Rama dataji kanwa • Wankakkiyar/gyararriyar shuwaka • Dakakkiyar Gyada • Busashshen Kifi daya babba • Mangyada • Albasa yankakke • Jajjagen tattasai • Garin Qarago • Maggi biyar • Danyen citta dakakkiya • Dakakkiyar • Gishiri kadan
    • Minti 40mintuna
    • mutane 3 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dafadukan Macaroni Da Dankali

    Macaroni • Dankalin Turawa afere Ayi tafasa 1 Atasane • Ganyen albasa yankakke • Karas Guda biyu yankakku • Scent leaf falle hudu • Jajjagen Tattasai Da attarugu • Yankakken albasa • Maggi Uku • dakakkiya • Danyen Citta daya jajjagegge • Dafaffiyar Naman Kaza Da Kayan Qamshi • Mangyada Ludayi Daya
    • Minti 45mintuna
    • mutane 3 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Salak Din Dankalin Turawa Da Kayan Lambu

    Dankalin Turawa ayanka • maggi biyu • Karas biyu • Kokumba daya • Tumatur Metauri 2 ayanka qananu • Gishiri kadan • Salad cream cokali biyu • Bama mayonnaise cokali 3 • Albasa qananun yanka sosai
    • minti 15mintuna
    • Mutane 2 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Soyayyen Shinkafa Da Salak Din Jan Kabeji Da Macaroni

    Shinkafa Kofi Daya Da Rabi (awanke Atsane) • Mangyada Gwangwani Daya • Curry cokali daya da rabi • Karas 3 yankakke • Mayonnaise da salad cream cokali daddaya • Jan Kabeji Qaramin qwallo yankakke wankakke da ruwan gishiri • Cucumber Daya yankakke • Koren wake yankakke • Tattasai • attarugu • albasa grated • Maggi •
    • hr 1mintuna
    • mutane 5 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Juice din tsamiya da Cucumber

    Tsamiya yatsa • Cucumber babba daya • Danyen citta biyu qananu • Kanumfari • Sugar • Mint leaf kadan • Bawon abarba • Cinnamon kadan
    • min 20mintuna
    • mutane 6 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Wainar Fulawa

    Fulawa gwangwani 2 • Jajjagen tattasai da attarugu • Yankakken albasa • Dakakkiyar • Maggi • Onga daya • Manja • Qwai daya
    • min 30mintuna
    • mutane 5 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Crispy Kaza

    Fulawa gwangwani biyu da rabi • Qwai • Tafarnuwa • Kaza guda a yayyankata gunduwa gunduwa • Citta • Masoro • Dakakkiyar barkono kadan • Albasa qato • Mai na soyawa • Maggi • Gishiri
    • hr 1mintuna
    • mutane 3 yawan
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dafadukan Cous Cous da wake Da kayan lambu

    Cous Cous kofi 1 • Dafaffiyar wake rabin kofi • Kabeji yankakke • Koren wake yankakke • Karas yankakke • Tattasai markadedde • Albasa yankakke • Tafarnuwa • Maggi
    • min 25mintuna
    • 8 yawan abinchi
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Biskin Masara

    Biskin masara kofi 2 • Mangyada • Gishiri • Ruwa
    • min 40mintuna
    • 5 yawan abinchi
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Sinasir

    Shinkafar Tuwo kofi 1 • Shinkafar dafawa kofi 1 • Albasa 2 • Yeast • Sukari • Mangyada • Gishiri kadan
    • hr 1 da min 10m
    • 2 yawan abinchi
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Dankalin Hausa Cikin Kwabin Fulawa

    Dankalin Hausa • kofi 1 • Qwai 5 • Jajjagen Tattasai • Jajjagen Albasa • Maggi • Mangyada • Gishiri kadan
    • minti 45mintuna
    • 4 yawan abinchi
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Kunun zakin shinkafan Tuwo da Dankalin Hausa

    Shinkafar tuwo gwangwani daya shafaffe • Dankalin hausa matsakaici • Sukari • Coconut flavor • Danyen citta qarami • ruwa • Kanumfari guda biyar • Madarar ruwa daya
    • minti 30mintuna
    • 2 yawan abinchi
  • Jamila Hassan Hazo Jamila Hassan Hazo
    Adana girki don samun shi daga baya.

    Alkubus

    Fulawa cup 3 • Yeast chokali 1 • Baqar hoda • Vegetable oil • Gishiri kadan • Ruwa
    • awa 1mintuna
    • mutane 2 yawan
Duba wassu

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close