Spicy sweet potato
Inason dankalin Hausa ku jaraba wannna hadin yayi dadi sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fera dankali na wanke da ruwa sai na zuba oil a pan na soya
- 2
Na yanka green pepper’red peppers da onion sai na gurza carrot sai spring onion na yanka shima
- 3
A kawo pan azuba green&red pappers da onion a soya sai a zuba maggie a kawo curry shima a zuba sai play sweet potato a juya sai kuli shima da spring onion a zuba ayita juyawa sai ya hade jikinshi sai a sauke 😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16811858




sharhai (2)