Kwadon zogala(moringa salad)

Fatyma saeed @MF_KC
Umarnin dafa abinci
- 1
A gyara zogala a cire hakkunan sai a wanke ta sosai da ruwa kamar 3✖️sai a Dora a wuta asa Leda a rufe pot din sai a saka marfin Turkuya a dafa har zuwa 1hr sai a sauke
- 2
A kawo garin kuli-kuli asaka yaji da Maggie a aje a yanka albasa,cucumber da tomato a aje sai a dafa egg a aje
- 3
A zuba zogala a roba akawo Kuli-kuli a zuba sai sugar cucumber da albasa a zuba sai ajuya ya hade jikinshi sai a yanka egg ayi garnish enjoy 👩🏻🍳
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Hadadden kwadon zogala(datun Zogala)
Wannan hadin zogala yayi matukar dadi sosai,ga saukin hadawa,haka kuma yanada karin jini. Iyalaina Sunjidadinta sosai kuma sun bukaci na kara yimusu irinshi Samira Abubakar -
-
-
Kwadon Latas
A gaskiya inason Latas sosai kwadonsa akwai dadi mutuka #Kadunastate Mss Leemah's Delicacies -
-
-
Kwadon zogale(moringa salad)
#kitchenchallenge wannan zogale akwai dadi ga kara lafiya Nafisat Kitchen -
Kwadon salad
Yanzu lokaci ne na kayan gona masu kyau..cinsu na karawa jiki lafiya Heedayah's Kitchen -
Kwadon zogala da daddawa
Nakoya wajen kakannina, sunayinsa sosai, don sunacewa kwadon zogala da daddawa yafi lafia akan mai kuli kuli Mamu -
Kwadon salad
Cin salad nada amfani sosai a lafiyar mu ynx lokacin sane y kamata mu dage d cinsa domin lafiyar mu#kanostate#teamkano Sam's Kitchen -
Kwadon zogale
Zogale nada amfani sosai ajikin Dan adam kuma yana maganin cutittika. Ga dadin ci abaki Oum Nihal -
-
-
Kwadon Cocumber
Kwadone Mai matukar sauki a yayin da kikejin yunwa zaki iyayi kuma ciki ki koshi Meenat Kitchen -
Salad
Idan kina bukatar chin abu mara nauyi mostly at night you can try this, xa kuma a iya hadashi da jellof rice or white rice da stew asmies Small Chops -
-
Kwadon yadiya danya
#kitchenchallenge yana dadi ga kara lafiya wata tsuwace takawo min so akyauye basa dafawa suci sede suci adanya tafi amfani da Karin lafiya test dinsa kamar labsir Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Kwadon Salad na Gargajia
Wannan kwado yana da dadie sosai kuma yana qarawa jiki lafiya matuqa. Ummu Sulaymah -
-
Kwadon shinkafa mai zogale
Wannan datun(kwadon)yayimin matukar dadi sosai,musamman da zogala tayi yawa aciki ga kuma kamshin tarugu yana tashi,hmm yayi dadi sosai ta inda bazan iya kwatantawaba. Samira Abubakar -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16811704
sharhai (2)