Cincin Me Plantain

Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
Na ajiye plantain kawai yanuna ligib saina ce maimakon zubarwa barin gwada sarrafashi sa fulawa and masha Allah daďi kamar yacire kunne😋
Cincin Me Plantain
Na ajiye plantain kawai yanuna ligib saina ce maimakon zubarwa barin gwada sarrafashi sa fulawa and masha Allah daďi kamar yacire kunne😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Bare plantain ki mutstsuka yayi laushi, kifasa qwai akai, kizuba butter da coconut flavor ki kwabasu sosai suhaďe jikinsu
- 2
Tankade flour kizuba sugar da gishiri kadan aciki ki cakuďa saiki riqa ďiba kina zubawa akan kwabin plantain dinnan kikwabasu suhaďe jikinsu dakyau
- 3
Saiki yayyanka shape da kikeso,kiďaura mai awuta kisoya
- 4
Aci dadi lfy
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16839351

sharhai (2)