Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa samu dankali a fereshi a wanke ayi grating dinshi
- 2
A dauko albasa da attaruhu a wanke ayi grating dinsu a zuba akan dankalin
- 3
A zuba sinadarin dandano,gishiri da kayan kanshi a ciki
- 4
A fasa kwai guda biyu a ciki a zuba fulawa a juya ya hadu sosai
- 5
Sai a soya shi kamar yanda ake soya kosai
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8334731









sharhai