Alala😋

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Ban cika son alala ba, amma da iyali nah naga suna son shi nakan musu don suji dadie hakan yasa harna koyi chin ta sosai🤗sun fi sha'awan ta da man jaa sai kuma akayi rashin sa'a inda muke babu shi, sai nake mana ita da yar sauce don jin dadin cin ta, saboda yawan chin farin mai bashi da kyau ga lafiyan jiki, tunda ita alala abu ce mai kyau ga jiki gara ka hada ta da abinda zai qara lafiya.😜
#Alalacontest

Alala😋

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Ban cika son alala ba, amma da iyali nah naga suna son shi nakan musu don suji dadie hakan yasa harna koyi chin ta sosai🤗sun fi sha'awan ta da man jaa sai kuma akayi rashin sa'a inda muke babu shi, sai nake mana ita da yar sauce don jin dadin cin ta, saboda yawan chin farin mai bashi da kyau ga lafiyan jiki, tunda ita alala abu ce mai kyau ga jiki gara ka hada ta da abinda zai qara lafiya.😜
#Alalacontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake kofi biyu
  2. Taruhu uku
  3. Albasa babba daya
  4. Rabin koren tattasai
  5. Rabin jan tattasai
  6. Farin magi
  7. Gishiri
  8. tafarnuwaYar citta da
  9. Man gyada
  10. Albasa mai lawashi
  11. Dafaffen kwai guda uku
  12. Kwankwanin dafa alalan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fara da jiqa wake na da dan ruwan dumi don yana saukaka min jiqarshi da wuri,sai ma zuba shi na'orar markade ta dan barza min shi sai na wanke shi tas na cire duk hancin sa.

  2. 2

    Na zuba kayan miya tare da waken da ruwa ba mai yawa ba na markadashi sosai yayi laushi, na juye a kwano na zuba dandano da dan kayan qanshi na zuba farin mai saboda bani da manja sai na motsa sosai yh hade jikin sa, na kawo abin gashin cake na goga mads mai sai na riqa diban kullin alalan ina zubawa ciki amma ban cika shi ba, na kawo dafaffen kwai na dora a kaii, dama na dora ruwa yh tafaso sai na saka su ciki na rufe na barsu zuwa minti talatin su dahu.

  3. 3

    Da daji qanshin ta fara dahuwa na bude na zuva albasa mai lawashi a kaii na rufe na barsu su qarasa nuna tare😋

  4. 4

    Ga yanda alala nah ta fito da sura mai kyau😂 ga kuma dandano mai dadi😋

  5. 5

    Sai nayi yar sauce na hada da alala nah😜

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes