Shinkafa da sauce din bandan kifi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9000916

Azuba mai a pan sai a soya da albasa sannan akawo jajjagen kayan miya a zuba a juya sai a kawo bandan kifin a saka a barbada magi a soya ta
A wanke shinkafa a zuba cikin tafasasshen ruwa a rufe ta dahu a tace ruwan a mayar kan wutar ta karasa a hankali
An kwafa!
More Recipes

sharhai