Kayan aiki

  1. 3Shinkafar tuwo kofi
  2. Dafaffiyar shinkafa 1/2 kofi
  3. Sugar cokali 3
  4. Yeast 1/2 t spn
  5. Baking powder 1/2 t spn
  6. cokaliGishiri rabin
  7. Albasa rabi
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika shinkafar tuwo ta kwana a jike. Sai ki wanke sosai

  2. 2

    Ki zuba dafaffiyar shinkafa a ciki

  3. 3

    Sai ki juye a cikin blender. Ki zuba ruwa kofi daya da rabi

  4. 4

    Ki markada shi sosai. Ki zuba sugar, yeast, gishiri da baking powder

  5. 5

    Sai ki yamutse. Idan da bukatan qarin ruwa sai ki qara kadan. Kar ya yi ruwa sosai dai.

  6. 6

    Ki saka a rana na tsawon minti talatin. Amma kar ki barshi ya tashi sosai. Ki wanke albasa ki zuba ki jujjuya.

  7. 7

    Ki zuba mai kadan a non stick frying pan, sai ki zuba qullun a ciki ki rufe

  8. 8

    Idan kin tabbatar ya yi sai ki bude. Ba a jiyawa

  9. 9

    Idan kuma za ki yi masa sai ki zuba mai kadan a tanda. Idan ya yi zafi ki zuba qullun a ciki. Ki rage wutar a hankali idan can bayan ya yi sai ki juya

  10. 10

    A ci da miyar taushe

  11. 11
  12. 12
  13. 13
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Yayi kyau gwanin ban shaawa 😍 kuma ga bayani dalla dalla👍🏼👍🏼

Similar Recipes