Taliya da miyar kwai da dankali
Kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Afere dankalin a yankashi kananu sai wanke.azuba man gyada a tukunya a soya da albasa sai a zuba dankalin ya fara soyuwa sai a zuba naman su jarasa soyuwa saI a zuba jajjagen attaruhu da albasa da tumatur a juya sai ya kusa soyuwa sai a kada kwai a zuba a curry da magi a juya sukara sa soyuwa sai a kwashe
- 2
Azuba taliyar a tafasasshiyar ruwa a juya ya kar ta hade inya dahu a kwashe.
- 3
A ci da miyar
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9373113





sharhai