Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki kai shinkafar ki a barzo miki kamar ta dambu,ki jajjaga tarugu da tattasai,kisa mai a tukunya Idan yayi zafi sai ki sa jajjagen
- 2
Ki soyashi ya soyu,sai ki zuba ruwa da kayan kamshi Dana dandano
- 3
Ki jira ruwan su tafasa sosai sai ki wanke tsakin shinkafar ki zuba a
tukunyar,ki bar shi ya dahu,idan ya kusa tsanewa sai ki zuba sure/yakuwar da kika Riga kika wanke kuma kin yanka. - 4
Aci da zafi yafi dadi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
No recipes found
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10411074
sharhai