Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 4 tbspsugar
  3. 1/2 cupof water
  4. 1/4 cuppowder milk
  5. 1tspn yeast
  6. 1 tbspbutter
  7. 1egg
  8. Half tspn vanilla extract

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu bowl dinki ki saka flour kisa sugar kisa powder milk

  2. 2

    Saiki saka yeast kisaka butter ki sa egg da vanilla

  3. 3

    Kiyi mixing ki saka ruwa kiyi forming dough kiyi samu dan flour kisa a chopping board ki rolling

  4. 4

    Saki yanka shi,kisamu knife ki yanka a tsaye kiyi rolling haka saiki jeya shi a tray haka

  5. 5

    Saki soya a mai mai zafi,Amma kiyi a hankali wajan suya saboda ciki a soyu😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes