Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Maggi,
  3. gishiri
  4. albasa
  5. Mai na gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawar ki Sai kisa a bowl tare da magi gishiri,dakakken attaruhu Sai ki zuba ruwa ki kwaba kullin tare da ludayi amma kqryayi ruwa soisai,ki tabbatar ko ina ya damu Sai ki fara soya shi tare da mai a kasko

  2. 2

    Ana ci da hadaddan yajin barkwano

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

mmn Khaleel's kitchen
mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
rannar
Jigawa State
ina da son dafa abubuwa masu matuqar. dadi da birgewa
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes