Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Albasa
  3. Dandano
  4. Attaruhu
  5. Manja
  6. Gishiri
  7. Ruwa na kwabi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki gyara albasa da attaruhu ki greeting sai ki samu fulawa ki tankade ki sa Maggi, gishiri ki juya sosai sai ki zuba albasa da attaruhu ki kisa ruwa ki kwaba kar yayi ruwa sosai

  2. 2

    Kidora kaskon suyar ki a wuta inyayi zafi saiki sa mai kadan a ciki kina diban kullinki kin zuba wa in yayi kijuya Dayan barin yayi haka zaki tayi har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes