Special coil

Chef Momy Khady's
Chef Momy Khady's @cook_27713748
Kano

Aci dadi kitchen

Special coil

Aci dadi kitchen

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 cupsflour
  2. 1/3 cupSugar
  3. Baking powder 1/3 tspn
  4. Butter 2tspn
  5. Salt 1/5 tspn
  6. tinMilk hlf
  7. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki tankade flour dinki kixuba a maxubi

  2. 2

    Gata itada milk da baking powder

  3. 3

    Sekixuba salt da sugar acikin flour seki dakko madararki da kika kwaba daruwan dumi

  4. 4

    Seki xuba ruwan madararki acikin wann flour xakugani a pic

  5. 5

    Da butter cokali biyu Amma narkakke da baking powder sekisa ruwa na dumi ki kwaba sosai kibuga

  6. 6

    Nan gata a kwabe seki dora mai a kasko inya dau xafi

  7. 7

    Seki sami sirinji sabo wani babba xakiganshi kidinga dura Wann kullin aciki kina xagayawa kamar nadin maganin sauro kokuma kisami roba ta lemo ki Huda murfin kidinga matsowa dashi

  8. 8

    Nangashi naxuba acikin mai inkinga yayi Sha seki juya

  9. 9

    Nangashi yasoyu zan tsame

  10. 10

    Shikenan kingama special coils dinki @chef momy khady's

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Chef Momy Khady's
Chef Momy Khady's @cook_27713748
on
Kano
baking cooking is my حبي في كل حال
Read more

Comments

Similar Recipes