Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki sulala namanki da kayan kanshi saiki yanka shi a tsaitsaye saiki saka mai a frying pan kidan soya sama sama
- 2
Saiki kawo albasa,Attaruhu,garlic,Red /green pepper kizuba kicigaba da juyawa idan ya danyi laushi su kayan hadain naki saiki kawo su spices da maggi kizuba
- 3
Saiki dan zuba ruwa kijuya kirufe kirage wutan sosai kibashi 5m
- 4
Idan tayi saiki bude daman kindan debo cornflour dinki kindan kwaba da ruwa bamai yawwa ba kizuba kijuya shikenan kidan rufe yayi 2m angama
- 5
✍🏻Written by
*Rukayya m jamil*
*Mrs Nasir *
CEO
👩🍳RuNas Kitchen👩🍳
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
No recipes found
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15394488
sharhai (2)