Tura

Kayan aiki

45mins
3 yawan abinchi
  1. 1 cupflour
  2. 6 tbspSugar
  3. 1 tbspActive yeast
  4. Flavour

Umarnin dafa abinci

45mins
  1. 1

    A jiqa yeast cikin Ruwan dumi a rufe a barshi for about 10mins

  2. 2

    Sai a tankade flour,asa sugar flavour da yeast Dinda aka jiqa a kwabi yayi kauri

  3. 3

    A rufe a barshi yayi 20minutes

  4. 4

    A aza Mai yayi zafi Sai a soya

  5. 5

    Ana iya ci da kunu Ko tea,ni Dai naci Nawa da sobo Mai sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes