Danmalele da mai da yaji

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 mins
2 peoples
  1. Tsakin masara
  2. Manja
  3. Yaji
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Ruwa
  7. Tumatir

Umarnin dafa abinci

40 mins
  1. 1

    Da farko xaki gyara tsakinki ki wanke ki cire dusa

  2. 2

    Xaki xuba ruwa a tukunya ki daura a kan wuta

  3. 3

    Xaki saka maggi da gishiri a cikin ruwan

  4. 4

    Idan ruwan ya tafasa sae ki xuba tsakinki da kika gyara

  5. 5

    Saeki saka muciya a ciki kiyiya juyawa har sae yayi kauri

  6. 6

    Sae ki barshi ya dahu na minti 5

  7. 7

    Ki xuba manja ki soya

  8. 8

    Ki yanka albasa da tumatiri

  9. 9

    Sae ki sauke Danmalelenki ki zuba a plate, ki xuba soyayyen manjanki a ciki da garin yaji da yankakken tumatir da albasa

  10. 10

    Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maryam kabir
maryam kabir @maryamsmart
rannar

sharhai

Similar Recipes