Kayan aiki

1hr
mutum 2 yawan a
  1. Doya
  2. Fulawa
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Maggi da gishiri
  6. Tafarnuwa
  7. Ruwa
  8. Tarigu

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Nafere doya na wanke nasaka atukunya nasa ruwa nasa gishiri kadan tadafu nasauke na yanka

  2. 2

    Nakada fulawa da ruwa nasa albasa na jajjaga tarigu nasa Maggi gishiri da tafarnuwa na motsa

  3. 3

    Na dora mai cikin kasko awuta na ringa dauko doyar Dana yanka inasakawa cikin fulawar Danahada sannan insa amai dayayi zafi in kasan yasoyu in juya harna gama

  4. 4

    Ina tsanewa a gwagwa Dan man ya tsane

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina musa
Amina musa @0675amina
rannar

sharhai (8)

sweeny’s kitchen
sweeny’s kitchen @Abbana_2019
Ya za a dama fulawar da kauri ko ruwa?ngd

Similar Recipes