Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. 1 cupflour
  2. 1 tablespoonoil
  3. Water
  4. PinchSalt
  5. Dambun nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko inzakiyi samosa sheet dinki zaki zuba flour ki a bowl pinch of salt se mai chokali daya

  2. 2

    Sekiyi mixing dinsu kikawo ruwa kina zubawa har kiyi Making dough karyayi ruwa kuma karyayi tauri

  3. 3

    Kidan bar dough dinki yahuta naminty biyar seki yanka ball ball daidai pieces din dakikeso

  4. 4

    Seki shafa mishi mai kitabbatar koh ina yasamu a jikin dough din seki barbada mishi flour ki ajiye a gefe

  5. 5

    Haka zakiyi tayi har ki gama duka ni nawa nasamu 12 ne sena raba shida shida nayi flattening yayi fadi se na gasa koh wanne side na gasa shi for 30 seconds.

  6. 6

    Kidauko rolling pin dinki sekina daukan daya kina flattening dinshi base yayi fadi sosai ba

  7. 7

    Ki rabasu ahankali seki yanka kisa dambu namanki kiyi folding kimanne baki da damenmen flour seki soya shkn kurus kurus abinki aci dadi lfy.

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammie_ibbi's kitchen
rannar
Damaturu, Yobe, Nigeria

sharhai

Similar Recipes