Wainar rogo

Raheemandaddy @raheemandaddy2010
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it
🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰
Wainar rogo
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it
🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰
Umarnin dafa abinci
- 1
Adaka dafaffen rogo ya daku
- 2
Ahada da jajjagen kayanmiya da rogo da kayan dandano a kwano a gauraya su hade jikinsu sosai
- 3
Sai a mulmula shi daidai shape din da kakeso ka jera a man faranti
- 4
Sai a Dora mai a wuta yayi zafi Sai a ringa tsoma rogon a ckn kwai
- 5
Sai asaka a cikin mangyada ya soyu Sai a juya dayan gefen Shima ya soyu Sai a kwashe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Moi moi roll up
#iftarrecipecontest#Naga video nee YouTube so I thought of tying it and the outcome was great. Maryam Sa'id -
-
Yar bagalaje (wainar rogo/ kosan rogo)
Abincin karin kumallo me sauki. (Breakfast) Kusan kowa yana sonta. Tana da dadi sosai. D ftn za ku gwada don jin dadin ku.😂😀😃 Khady Dharuna -
Wainar rogo
A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa Maryam Riruw@i -
-
-
-
Masar awara
Wannan awarar ta musamman ce ba'a bawa yaro mai qiwya. Ni banason awara amma wannan awarar ta daban ce try it. Zaki godemin daga baya😍🥰 sufyam Cakes And More -
-
Wainar Rogo
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍 Oum Ashraf's Kitchen -
Salma tsaty bites
Welcome to my world of kitchen.👏 join me and let's get hights in my kitchen. I tried many cooking sometimes I get it wrong but I Always keep trying Hindatu Abdullah -
-
-
-
-
Wainar semonvita
Inason wainar fulawa so nace lemme try wainar semo and I enjoy it. Safeeyyerh Nerseer -
Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self Meenary Delicacies -
Ɗanbagalaje (wainar rogo)
#repurstate#.mamana ce ta koya min ana iya yinta da danyan rogo ko garinsa ko garin kwaki. Nayi nawa da garin kwaki. Ummu Aayan -
-
Paten Rogo
Megida na dawo wa gashi ki bada asawo rogo kiyi mun paten i was like pate fa yace ay yadda a ke na doya nace nagane abun ne de ya ban mamaki na aika ansawo rogo angyra to de a takaice pate yayi dadi baa magana tunda de yanxu muna dashi aje se mu gwada soyawa mugani 🤣 ko shima zeyi dadin 🤔 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
My spinach egg sauce
My Miyan kwai with alayyahu.try it the taste is amazing Shamisiyya Abubakar Bello
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16545975
sharhai