Kayan aiki

30 minutes
3 yawan abinchi
  1. Flour cup 2
  2. Jajjagen tattasai attaruhu da albasa
  3. Manja
  4. Ajino,
  5. Maggie da
  6. yaji
  7. Kwai 3

Umarnin dafa abinci

30 minutes
  1. 1

    Zaki zuba flour a roba, kisa Maggie da Ajino sai jajjage

  2. 2

    Zaki zuba ruwa ki dama shi sosai kiyi kulli mai kyau kada yayi kauri sosai, sai ki fasa kwai ki zuba ki kada

  3. 3

    Zaki dora pan a wuta kisa man ja sai idan yayi zafi sai ki ki zuba kullin ki soya, gaba da baya

  4. 4

    Sai ki dauke kiyi wa sauran kullin haka har ya kare sai aci da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teezah's kitchen
teezah's kitchen @cook_14114675
rannar
Kano
cooking is my hubby my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes