Fura da nono mai kwakwa da ayaba

KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
Katsina

Fura da nono mai kwakwa da ayaba

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fura
  2. Nono
  3. Sugar
  4. Kwakwa
  5. Ayaba

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki samu furar gero kisa a blender tareda nono kiyi blending

  2. 2

    Saiki ɗauko kwakwar dakikayi grating ki haɗata cikin blender duka su markaɗu tare

  3. 3

    Saiki ɗauko ayaba itama ki haɗa da ita itama a markaɗa da ita

  4. 4

    Bayan sun markaɗu sai asa sugar sannan ajuye a cups sannan sai ayi garnishing da kwakwa da kuma ayaba ɗin

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Comments

Similar Recipes