Albishir

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
Kano

It's tasted😋

Albishir

It's tasted😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 2 tinsPowder milk
  2. 1 tinSugar
  3. 2 pcsLemon

Cooking Instructions

  1. 1

    Kizuba sugar a tukunya, ki matse lemon aciki kicire qwallayen

  2. 2

    Sekisa ruwa kadan kijuya,kisa a wuta, yayita tafasa kina juyawa

  3. 3

    Idan fara danqo seki zuba madararki kituqa kisauke qasa, daman kin bude ledar ki viva kinshafeta d butter, seki juye akai, kishafe ta d madara sannan ki murzata ynada kikesan tudunta yakasance

  4. 4

    Sannan ki yayyanka girman d kikeso

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
on
Kano

Comments (5)

Ummu Irfan's Kichten
Ummu Irfan's Kichten @HAFSATKHALEED6
salamu alaikum sister dan allah idan inaso nayi na gwangwani 5 fa yazansa recipe din ,nagode

Similar Recipes