Cooking Instructions
- 1
Da farko Zaki sami fulawa ki tankade saiki zuba Maggi kuka saiki juya saiki dauko kwai ki fasa
- 2
Saiki dauko ruwan kanwarki saiki zuba ki kwaba Dan wakenki ki bugashi sosai Ko ina y hade
- 3
Saiki dauko tukunya ki zuba ruwa ki Dora Akan gas saiki Rufe y tafasa
- 4
Bayan ya tafasa saiki dauko danwakenki ki ringa gutsira kina sawa acikin ruwan zafinki harki Gama
- 5
Saiki barshi y dawu saiki kwashe wani ruwan daban
- 6
Kisa Mai dayaji Kichi😛
Reactions
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Written by
Similar Recipes

Cincin
Hello cookpadies 💕💕💕 yau nazo muku da recipe din cincin mein dadi, zaki iya yi kici da shayi ko da zobo ko kuma kiyi tarar baki dashi...


Maggi


Maggi
#cookwithshalu2


Maggi
#fbtm


Instant Maggi
#bg


Maggi
#cwr


Instant Maggi
#cookwithshalu


Soupy Maggie
#cwr


Plain maggi


Maggi masala noodles
#GA4#week2


Maggi


Maggi


Maggi


Maggi


Boiled Maggi


Soupy Maggi


Maggi


Boiled maggi


Simple maggi


Maggi


2 minute maggi


Maggi


Yippee Maggi Masala


Plain maggi


Boiled maggi


Maggi
#TR#Post1


Maggi
#GA4 #week7 breakfast


Maggi
#cookwithria


Maggi without gas’s and oven


Maggi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/in/recipes/10366406
Comments