Fresh tomatoes paste stew

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Wannan sirrin tomatoes in ya hadu kujarraba Masha Allah thank Aisha BG k
Nayi naji dadinsa
Fresh tomatoes paste stew
Wannan sirrin tomatoes in ya hadu kujarraba Masha Allah thank Aisha BG k
Nayi naji dadinsa
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarmo Zaki wanke tomatoes naki ki yanka shida albasa kisa atukunya karkisamasa ruwa
- 2
Kibarshi yanuna zakiga yayi wani lugub sai ki sauke inyasha iska kiyi blending nashi zakigansa kaman tomatoes in gongoni
- 3
- 4
Asaka spices akwao jikekken Banda ko sulalellwn mama ko soyayyen kifi asaka a Saka kanwa da dandano abarshi yadan bararraku achidadi lapiya
- 5
Kikawo attarugunki da tattasai ki Nika tareda tafarnuwanki kijuye agudaya kisoya manki kisaka yasoyu
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16727437








sharhai