Condensed milk pound cake

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Masha Allah kawaii inkikasamu da rich tea

Condensed milk pound cake

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Masha Allah kawaii inkikasamu da rich tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Cupbiyu na flour
  2. Butter Rabin leda
  3. cupButter milk Rabin
  4. Kwai biyu
  5. Baking powder
  6. Inabi
  7. Flavour
  8. Condensed milk
  9. cupSuger half

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Butter da Suger abuga sai ASA kwai akawo flour da baking powder asaka asa butter milk ahadasu sosai

  2. 2

    Asaka masa inab da flavor a shapa butter ajimin pan a Bada flour ajiye achiki agasa azuba condensed milk tachiki da wajen

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes