Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko nasamu solalellen naman kazana nasa albasa da tattasai ja NASA maggi da Mai nadan sossoyasu sai na ajiye
- 2
Nakwaba flour da sauran kayan NASA butter na bashi minti goma yadan sakesai na guggutsira na mulmulashi na medashi flat round sai na yyayya ka cabbage na gurza karrot na
- 3
Sai na sa a tukunya na gasa sama day kasan sai na shapa mayonnaise na da ketchup nazuba cabbage da carrot akai da kazana sai nakara ketchup akai nanadenasake gasa sama day kasan
- 4
Ajarraba achi dadi lapiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16734294












sharhai