Miyar albasa

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Wnn miyar idan ina sauri ita nakeyi saboda tanada sauki ga dadi #miya

Miyar albasa

Wnn miyar idan ina sauri ita nakeyi saboda tanada sauki ga dadi #miya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
Mutum 2 yawan abinchi
  1. Tumatur
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Tattasai
  5. Mai,dandano
  6. Kayan kamshi,curry

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Nagyara Kayan miya na nayi greating dinsu. Saina gyara albasa medan yawa nayanka

  2. 2

    Nadora tukunya awuta nazuba mai daidai wsnda zai iaheni daya fara zafi na zuba albasa aciki nadan soyata sama sama sai nakawo Kayan miyana nasa aciki nabarta kamar 10min saina kawo Kayan kamshi na da dandano da curry nazuba nabarta takarasa soyuwa

  3. 3

    Wannan miyar zaka iya cinta da shinkafa,taliya,doya koma tanada dadi ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes