Carrot bread

Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Nayishine a breakfast kuma dadi wlh kujarraba masha Allah
Carrot bread
Nayishine a breakfast kuma dadi wlh kujarraba masha Allah
Umarnin dafa abinci
- 1
Kidankade flour kisa Madara da suger da salt sai ki jika yeast nakida ruwan dumi kidama dashi intadamu a laku hi butter ayita murzashi har yashiga chikin kullin.. a ajiye a tashi
- 2
- 3
Inyatashi a danna ya saika arabashi Kashi uku asamu carrot agurza azuba achiki a yiahi kaman kitso a sakamasa inab a asha pamasa butter sai asa a pan inda akasawa butter achiki a rubarshi yasake tashi
- 4
Sai a gasashi asha da tea dadi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16736560










sharhai