Umarnin dafa abinci
- 1
Aduk lokachin da zakiyi amfani da kayan marmari ki tsaftace muhallin da zakiyi aiki
- 2
Sannan ki wanke su tas kafin ki yanka
- 3
Ki samu chopping boad ki yanka kanana ki saka acikin roba
- 4
Shikuma lemu ki bare shi da dan tsokarshi sannan kibi ki cire salala kina cire yayan itacen (sseds)
- 5
Akullun ayaba ita ce ta karshen zubawa sannan ki matsa mata lemun tsamin hakan zesa bazatayi baqi ba ta lalata miki kalar fruits salad dinki
- 6
Sannan kiyanka strawberry shima gida 4 kada ki saka ruwa ki fasa kankara ki saka hakan yafi koda zata narke ruwan zesa suyi sanyi
- 7
Asha ruwa lafia
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16750798















sharhai (2)