Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane 5 yawan abinchi
  1. 2Wake kofi
  2. Soyayyen kayan miya
  3. Zogale kofi daya
  4. Jajjagen attaruhu da Albasa
  5. Kayan dandano
  6. Dafaffen naman miya

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Farko za’a jika wake cikin ruwa kaman na tsawon minti biyar sai a dakashi a turmi sama sama bayanda sai fashe ba, Dai dai yanda fatar zata cire.Sai a juye a wata Robar a sirfa shi a cire fatar a waken shi tas sai a dora a tukunya akan wuta.

  2. 2

    A zuba ruwa a rufe ya tafaso, idan ya fara tafasowa sai diga kanwa kadan don yayi laushi da wuri. A rufe yayi ta dahuwa sai yayi laushi ya fara fashewa ruwan ya tsane sai a zuba soyayyan kayan miya me manja a zuba kayan dandano da gishiri, nama da Jajjagen attaruhu a gauraya.

  3. 3

    Agauraya da kyau a rufe yacigaba da dahuwa sai yakusa nuna sai wanke zogale a zuba a rufe ganyen ya turare na en mintuna kadan idan ya dahu sai a kashe. Ni naci nawa da tuwon shinkafa!!! Aci dadi lafiya😋😋😋😋

  4. 4
  5. 5
  6. 6

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab’s kitchen❤️
rannar
Bauchi Nigeria
Welcome 🤗 to my world 🌍 Glad to be with you on this journey 🚞Don’t shy away to go through all my recipes. Feel free to search & try any recipe of your choice. follow, like and comment❤️ lastly Don’t forget to give a feedback or cooksnap! Enjoy Surfing 🏄‍♀️ down my page. A little prayer or a word of encouragement will go a long way😇 thank you!🙏
Kara karantawa

Similar Recipes